Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Radio: RFI Hausa
Categories: News & Politics
Add to My List
Listen to the last episode:
Shirin na wannan mako zai yi dubi ne akan yadda al'ummar karamar hukumar Obagi na jihar RIVERS dake yankin NIGER DELTA tarayyar Najeriya suke fama da matsalar yoyon iskar gas sanadiyar fashewar bututun da aka samu tun a watan Yunin shekarar 2023 wanda yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha, wanda ya sa al'ummar ke kamuwa da cutar amai da gudawa har zuwa wannan lokaci.
Previous episodes
-
225 - Matsalar yoyon iskar gas yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha yankin Delta Sat, 04 May 2024
-
224 - Matakan da gwamnatin Najeriya ke dauka don magance matsalar tsuntsaye a gonaki Sat, 20 Apr 2024
-
223 - Yadda tsananin zafi ya ci karo da lokacin azumin watan Ramadana Sun, 07 Apr 2024
-
222 - Kaddamar da shirin inganta harkokin noma a jihar Niger Sun, 31 Mar 2024
-
221 - Najeriya ta kasance kan gaba a fagen noman masara a yankin yammacin Afrika Sat, 23 Mar 2024
-
220 - Shiri na musamman kan yadda bangaren noma ya fuskanci matsaloli a Najeriya Sat, 16 Mar 2024
-
219 - Yadda wasu suka rungumi sana'ar kiwon Dodon kodi a yankin Naja Delta Sat, 24 Feb 2024
-
218 - Halin da yankunan da suka gamu da iftila’in ambaliya ke ciki a Najeriya Sat, 10 Feb 2024
-
217 - Gwamnatin Najeriya ta kudiri aniyar amfani da noman alkama don samar da aikin yi Mon, 29 Jan 2024
-
216 - Hasarar da manoma suka samu a yayin girbin kayayyakin da suka noma a Najeriya Sat, 20 Jan 2024
-
215 - Hukumar hasashen yanayin Najeriya ta ce za a fuskanci bahagon yanayi a kasar Mon, 15 Jan 2024
-
214 - Yadda manoman Najeriya suka tafka hasara a daminar bana Sun, 31 Dec 2023
-
213 - Koma bayan da manoman Najeriya suka samu a kakkar girbi na Shekara ta 2023 Sat, 18 Nov 2023
-
212 - Amurka da Norway za su tallafawa manoman Afirka da dala miliyan 70 Sat, 04 Nov 2023
-
211 - Yadda aka horas da manoma dabarun yaki da matsalar dumamar yanayi a Najeriya Sat, 28 Oct 2023
-
210 - Yadda 'yan kasuwa ke sayen kayan abinci domin jiran kazamar riba Sat, 21 Oct 2023
-
209 - Yadda sauyin yanayi ke haddasa wutar daji da kafewar koguna sakamon tsananin zafi Sat, 07 Oct 2023
-
208 - Hasashen daukewar damuna da wuri na shirin haddasa matsala ga Manoman Najeriya Sat, 23 Sep 2023
-
207 - Tsadar taki ya haddasa koma baya a harkokin noma a Najeriya Sat, 16 Sep 2023
-
206 - Kamaru ta sako ruwan madatsar lagdo wanda ya janyo asarar kama daga rayuka da dukiyoyi Sat, 09 Sep 2023
-
205 - Rawar da mata ke takawa a bangaren noma a Najeriya Sun, 20 Aug 2023
-
204 - Bankin raya Afirka na shirin tallafawa manoma a Najeriya Sun, 13 Aug 2023
-
203 - Muhallinka Rayuwarka: Matakin gwamnatin Najeriya kan samar da abinci Sat, 22 Jul 2023
-
202 - Matsalar zaizaiyar kasa na ciwa mazauna birnin Calabar tuwo a kwarya Sat, 24 Jun 2023
Show more episodes
5