Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi Hasken Rayuwa

RFI Hausa

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Radio: RFI Hausa

Categories: Education

Listen to the last episode:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya duba yadda Dalibai a kasashen da suka ci gaba ke bayar da gudunmawa wajen sarrafa sinadarin "Hydrogene" da baya gurbata muhalli sosai, ta fuska kere-kere da nufin inganta iskar da ake shaka, bisa tallafin gwamnatocin kasashensu.

Previous episodes

  • 361 - Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli 
    Tue, 14 May 2024
  • 360 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai 
    Tue, 07 May 2024
  • 359 - Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararru 
    Tue, 26 Mar 2024
  • 358 - An samar da cibiyar sadarwa a jahar Bauchi don saukakawa dalibai wajen bincike 
    Tue, 19 Mar 2024
  • 357 - Taro kan gudummawar kafafen yada labarai a bangaren tsaro a jami'ar ABU Zaria 
    Tue, 05 Mar 2024
Show more episodes

More Nigeria education podcasts

More international education podcasts

Other RFI Hausa podcasts

Choose podcast genre